Parpesun kifi

maya's_cuisine
maya's_cuisine @cook_14385342
Nasarawa

#sahurrecipecontest parpesun kifi nada dadi da kara lafiya a jikin Dan Adam, parpesu na daya daga cikin miyan romun danafi so, don haka nakeyinshi da sahur sosai don inci da farar shinkafa ko taliya

Parpesun kifi

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#sahurrecipecontest parpesun kifi nada dadi da kara lafiya a jikin Dan Adam, parpesu na daya daga cikin miyan romun danafi so, don haka nakeyinshi da sahur sosai don inci da farar shinkafa ko taliya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintuna arba'in
mutum biyar
  1. Kifi manya biyu
  2. Kayan miya
  3. Albasa
  4. Citta
  5. Maggi
  6. Garam masala
  7. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

mintuna arba'in
  1. 1

    Ki jajjaga kayan miyanki dedai yanda kike bukata ki ajiye

  2. 2

    Ki wanke kifinki tas da lemon tsami kisa a matsami ki ajiye agefe yatsane sannan ki kawo tukunya ki zuba mai kisoya jajjagen kayan miyanko

  3. 3

    Inyasoyu saiki kawo citta, maggi, gishiri da garam masala ki zuba kidan kara ruwa kadan ki rufe

  4. 4

    Inya dahu yafara kamshi saiki kawo kifinki ki tsatstsoma acikin roman nan

  5. 5

    Kisake yanke albasa da atarugu ki zuba kirage wuta sosai ki rufe har ya dahu

  6. 6

    In kika cika masa wuta zai farfashe sannan a hankali ake juyawa

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maya's_cuisine
maya's_cuisine @cook_14385342
rannar
Nasarawa

sharhai

Similar Recipes