Umarnin dafa abinci
- 1
Yanada procedures biyu.1.Ki feraye dankalin ki wanke ki gurzashi a abun goge kubewa.
2.ki feraye dankali ki wanke ki dafashi, - 2
Idan ya dahu ki sauke ki murmusheshi sosai.
- 3
Ki zuba jajjagaggen attaruhu da yankakkiyar albasa ko niqaqqiya wadatacciya.
- 4
Ki fasa qwan aciki yadda zai isheki,kar yayi kadan karyayi yawa.
- 5
Kizuba kayan kamshi da kayan maggi tareda gishiri kadan,saiki juya sosai.
- 6
Saiki dinga zuba wannan hadin a mai kina soyawa kamar qosai,idan ya soyu saiki kwashe.
- 7
Ki dora mai a wuta ki yanka albasa idan ta soyu
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Potato chip nd fry plantain
#stayactive dankali yanada dadi ya kunshi sinadarai masu kara lafiyanafisat kitchen
-
-
-
Faten wake mai qunshe da dankalin turawa
#Sahurrecipecontest inason fatan wake matuka,domin yana kara lfy ajikin mutun NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
-
-
Indomie da Egg sauce
Gaskiya inason indomie sosai saboda yanada dadi kuma ga saukin sarrafawa kuma zaka sarrafashi ta hanyoyi daban daban Zarah's kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16322608
sharhai (5)