Ardeb

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Masha Allah Dadi sosaima

Ardeb

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Masha Allah Dadi sosaima

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 mnth
biyu
  1. Suger Rabin kopi
  2. Tsamiya cup daya
  3. Kananfari
  4. Chitta
  5. Cinamon
  6. Lemon grass
  7. Naana

Umarnin dafa abinci

20 mnth
  1. 1

    Dafarko zaki zuba Suger a tukunya ya narke yakoma brown sannan ki wanke tsamiyarki kizuba tareda saurannkayan kanshinki kisa ruwa kibarsa ya tabhaduwa

  2. 2

    Inyadahu sai ki tacesa sannan kisamasa ice ki Sha ki more zakibiya Kara Suger kadan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes