Tamarind juice

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Gsky yanada dadi sosai musamman idan yayi sanyi😋😋

Tamarind juice

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Gsky yanada dadi sosai musamman idan yayi sanyi😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Citta
  3. Kananfari
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tsamiyar ki saiki zuba ta acikin tukunya ki zuba ruwa ki daka citta da Kanunfari ki zuba acikin tsamiyar saiki daura akan wuta yayi ta tafasa sosai saiki sauke ki tace

  2. 2

    Idan ya huce ki zuba sugar da kuma kankara ko kuma ki sa a fridge yayi sanyi asha dadi lafiya 😋😋😋

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes