Tura

Kayan aiki

8mins
mutum biyu
  1. Tsamiya guda biyar
  2. Barkono to taste
  3. ,cItta Daidai yanda kikeso
  4. .coriander
  5. Garin kunu,tablespoon full guda biyu,
  6. sai ruwa ruwa kopi daya

Umarnin dafa abinci

8mins
  1. 1

    Zaki hada tsamiyarki da kayan qamshi ki dauraye da ruwan dumi sanan kisa acikin tukunya tare da ruwa kopi daya ki daura akan wuta ki rufe ki barshi ya tafasa

  2. 2

    Sai kisamu mazubinki mai kyau ki zuba garin kununki cokali biyu kisa ruwa kadan ki jujuya har yayi qulu

  3. 3

    Idan ruwanki ya tafasa sai kisamu rariya ki tace cikin wanan kulun naki ki rufe Kibarshi yayi kaman minti daya zuwa biyu sai ki jujuya

  4. 4

    Shikenan sai sha
    Idan kinaso zakisha haka,da suga kou zuma kokuma mazarqwaila

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

Similar Recipes