Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
  1. coscos daya
  2. tarugu tatasai albasa
  3. 4kwai
  4. magi
  5. mai

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko xaki xuba coscos a roba afasa kwai 4 ko fi asa kayan miya d su magi a juyaakara ruwa su hade sosai.

  2. 2

    Se a kukula a leda a dafa.

  3. 3

    Inya dahu se a yayanka su aaje a gefe asamu kwai.

  4. 4

    Se a fasa kwai a kada sosai adansa garin citta se a tsoma dafafen coscos acikin kwain. se a soya. shikenan y kammala se aci ko d yaji ko miyar jajage ko shayi,aci dadi lfy.

  5. 5

    Gasu na yaanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zuby's kitchen
zuby's kitchen @zubys9345
rannar
kaduna
hello dearis i am zubaidat muhammad am called zubycool by my pals,cooking is in my blood if i can make it u can make it better so keep trying,tnx
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes