Soyyayan dakali da miya kwai

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Soyyayan dakali da miya kwai

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Dakalin
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Kayan miya
  5. Spices & seasoning
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki fere da dankali Ki soya sai kiyi greetin kayan miya sai Ki soya for 5mint sai kisa maggi da albasa da spices sai Ki fasa Kwai Ki zuba Ki juya sai Ki rufe xuwa minti 5 shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai

Similar Recipes