Tura

Kayan aiki

  1. perboil rice
  2. mangyada
  3. kayan dandano
  4. kayan kamshi
  5. carrot greenbeans cabeji
  6. kayan miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki soya kayan miya saiki zuba ruwa daidai yadda shinkafarki take kisaka kayan dandano saiki saka shinkafan in ruwan ya tafasa inya nuna ruwan ya kusa tsanewa saiki zuba green beans da carrot

  2. 2

    Inya nuna saiki sauke ki zuba cabbage dinki akai

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes