Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
Mutum biyu
  1. Zobo kofi 1
  2. Citta
  3. kanumfari,
  4. Cinnamon,
  5. cardamon
  6. Kanwa
  7. Kokumba
  8. Suga kofi 1
  9. Jolly juice

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Zaa wanke Zobo sai a zubashi a tukuunya akawo kayan kamshi a zuba asaka ruwa daidai a tafasashi

  2. 2

    A saukeshi ya sha iska sannan a tace shi da rariya ko abun tata

  3. 3

    Sai a dauko blander a yanka kokumba a zuba ruwa. Kadan sai a markada sannan a taceshi kan ruwan zobon

  4. 4

    Akawo sugar da jolly juice a zuba a gauraya

  5. 5

    Sai asaka a fridge ko asa kankara in akwai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Mierah
Ummu Mierah @A07046671605
rannar

sharhai

Similar Recipes