Salad din bayan cabbage da kwai

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

To ganye ne dai koina Ana cin sa, ga dadi ga kara lfy

Salad din bayan cabbage da kwai

To ganye ne dai koina Ana cin sa, ga dadi ga kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
1 yawan abinchi
  1. Bayan cabbage babba daya kamar ganye hudu zuwa biyar kenan
  2. 1Tarugu
  3. 1Albasa karama
  4. 2Kwai
  5. Dandano da gishiri
  6. Mai cokali daya

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Zaa wanke wannan ganye tass a yanka shi da albasa da tarugu a tafasa su da gishiri

  2. 2

    In ya dahu sai a juye ya tsane

  3. 3

    Sai soya kwai a faffasa shi sai a hada su tare a sa dandano da mai a juya

  4. 4

    Shikenan sai ci,, zaa iya ci haka ko da shinkafa ko couscous

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes