Shinkafa me kwakwa

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

#1post1hope...wannan shinkafa tana a dadi ga kamshin kwakwa in kinaci , sannan bata da wahalar girkawa. Ki gwada ki godemin.

Shinkafa me kwakwa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#1post1hope...wannan shinkafa tana a dadi ga kamshin kwakwa in kinaci , sannan bata da wahalar girkawa. Ki gwada ki godemin.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Kwakwa guda daya
  3. Kanimfari guda biyar
  4. cokaliGishiri rabin karamin
  5. Mai cokali daya babba
  6. Ganyen na'a na'a kadan
  7. Bayan lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa kwakwa ki kashe ruwanta ki ajiye sannan ki bareta ki gurzata amma banda wurin bakin.

  2. 2

    Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba kisa gishiri da kanimfari da mai ki juya in yayi tafasar farko ki zuba kwakwar da kika gurzata ki juya ki rufe in takusa dahuwa ki zuba ruwan kwakwa da ganyen na'a na'a da bayan lemon tsami ki gurzashi ki zuba ki rufe ta karasa dahuwa.

  3. 3

    Zaki ci da miya ko jajjagen miya ko perpesu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes