Jollop din shinkafa da gashasshen kaza,hanta,da zuciya

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Munsayi gashasshen kazane sai yarage shine nayi wannan girki dashi

Jollop din shinkafa da gashasshen kaza,hanta,da zuciya

Munsayi gashasshen kazane sai yarage shine nayi wannan girki dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Shinkafa-kopi hudu
  2. Albasa-babba daya
  3. Tattase-hudu
  4. Attarugu-biyar
  5. 1 Tafarnuwababba
  6. Dandano-goma
  7. Kurkum-babban cokali daya
  8. Curry-babban cokali daya
  9. Gishiri-babban cokali daya
  10. Jollop rice spices-babban cokali daya
  11. Farin masoro-babban cokali daya
  12. Mai-babban ludayi daya
  13. Gashesshen kaza
  14. Tusalallen zuciya
  15. Sulallen hanta
  16. Bay leaves-kwaya biyar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki daura ruw akan wuta idan yakusan tafasa sai kisa kurkum da curry kibarshi sutafasa tare idan yatafasa sai kisa wankakkiyar shinkafarki kibarshi yatafasa karya nuna

  2. 2

    Kiyaanka albasanki,kijajjaga attarugu,tattase da tafarnuwa kisulala hantarki da zuciyanki

  3. 3

    Kisamu tukunya kidaura akan wuta kisa mai idan yayi xafi sai bay leaves dinki kisaka albasanki da jajjajenki kisoyasu idan sun soyu sai kisa ruwan sulalenki kira ruwa yanda xedafakiki shinkafarki kixuba namominki,kisa dandano dakayan kanshi kibarshi yafasa idan yatafasa sai kisa shinkafarki kigauraya sosai kirage wuta kibarshi ya nuna.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes