Home made burger(yadda ake buger)

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dama nayi bread din saina yanka shi nadauko tomato nayanka slide da albasa

  2. 2

    Sai nama na soyayye ne na daka da attarugu da albasa nadan bashi wuta kadan na sauke

  3. 3

    Saiki zuba nama ki dora salad akai ki koma jera tomato yadda kikayi a farko

  4. 4

    Saiki rufe da murfin bread din shikenan

  5. 5

    Sai ki shinfida bread bayan kin raba shi biyu kijera tomato da albasa

  6. 6
  7. 7
  8. 8

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes