Salad Mai pringles

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan salad ba a magana keda Yi kokari kiyi naki

Salad Mai pringles

Wannan salad ba a magana keda Yi kokari kiyi naki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mins
6 yawan abinchi
  1. Latas guda
  2. Mai chokali biyu
  3. Lemon juice chokali guda
  4. Maggi naruwa kadan
  5. Cal kadan,pringles daidai bukata
  6. Ruwa dai dai bukata
  7. Gishiri kadan
  8. Black pepper kadan
  9. 2Tumatar
  10. 2Cucumbar
  11. 1Albasa

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa sai ki sa ruwa aroba kisa ruwan Kal ki wanke latas kisa shi ruwan nawasu mintoci sannan hidda

  2. 2

    Sannan kiyanka cucumbar da Albasa da tumatar shape din da yayi maki bayan kin wankesu ki ajiye waje guda

  3. 3

    Sannan ki dako flat kiraba latars din kaman guda ukku duk guda Wanda kika Bude kika wanke sannan kisa tumatar da Albasa da cucumbar sannan kisa lemon juice,sannan ki barbada mai da black pepper,da gishiri kadan da maggi naruwa sannan kijera pringles agefe Masha kaman haka

  4. 4

    Kuma Zaki iyasa mayonnaise kaman haka

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes