Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Salad
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Cocumber
  5. Mayonnaise
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka salad dinki ki wanke Shi sae ki wanke cocumber dinki ki sakasu a collender idan ya tsane sae ki juye salad din a kwano ki yayanka cocumber,albasa akae ki dafa kwanki Shima ki yanka akae sae ki saka sugar kadan ki saka mayonnaise dinki sae ki juya Shi shikenan salad ya kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAUWA Ahmad
HAUWA Ahmad @cook_16128479
rannar

sharhai

Similar Recipes