Minced meat spaghetti

halima umar
halima umar @marafa1858
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Spaghetti daya
  2. Minced meat
  3. Karas
  4. Albasa mai lawashi
  5. Peas
  6. Mai
  7. Maggi da gishiri

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko na tafasa ruwa na zuba taliyata nadafata ta s.dahu

  2. 2

    Ba can ba na sauke na tace sainasa dauko tukunya nasa albasa nasa minced meat nasa spices da maggi da gishiri da karrot da peas na soya su naman ya dahu saina zuba attarugu kadan kasancewata bamai son yaji sosai bace

  3. 3

    A jikinta na kara maggi kadan Dan yaji baiman daidai ba na hada lemons mukasjha dadi

  4. 4

    Saina kawo taliayr nan na zuba na juya komai ya hadu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
halima umar
halima umar @marafa1858
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa 😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin 🤝🏼

Similar Recipes