Kayan aiki

  1. Kopi 2 na shinkafa
  2. Kopi ɗaya na wake
  3. Ƙaramin chokali na gishiri
  4. Ruwa
  5. (kayan haɗin salad)
  6. Latas
  7. Ƙwai
  8. Tumatir
  9. Albasa
  10. Mayonnaise

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan da zamu buƙata wurin dafa wake da shinkafa, da farko za'a zuba ruwa yatafasa sai arage ruwan, azuba wake yaɗan dahu sannan a wanke shinkafa azuba idan yatafaso sai a tsane a gwagwa

  2. 2

    Sannan sai a maida a tukunya azuba gishiri sannan aƙara ruwan zafi domim yaƙarasa dahuwa, bayan yadahu sai a kwashe.

  3. 3

    Sai a ɗauko latas a wanke a yanka ƙanana, a yanka su albasa, tumatir a dafa ƙwai asa mayonnaise akai. Acikin kwanon bayan anzuba shinkafar sa akasa kifi a gefe sai salad ɗin.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
rannar
Katsina

Similar Recipes