Tsire

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Allah tsiren nan yayi dadi sosai fa uhmm 😋😋 sai dai wanda yaci kawai 😋

Sirrin tsire 🍡🍢

Tsire yana tafiya ne da yadda kika hada kulinki, idan kinyi shi mai dadi to babu shakka tsiren zaiyi dadi, idan bakiyi da dadi ba kuma kinsan sauran 😁😂
Sannan kuma karki cika masa wuta

Allah y maimaita mna na badin bada'd'a
#layya

Tsire

Allah tsiren nan yayi dadi sosai fa uhmm 😋😋 sai dai wanda yaci kawai 😋

Sirrin tsire 🍡🍢

Tsire yana tafiya ne da yadda kika hada kulinki, idan kinyi shi mai dadi to babu shakka tsiren zaiyi dadi, idan bakiyi da dadi ba kuma kinsan sauran 😁😂
Sannan kuma karki cika masa wuta

Allah y maimaita mna na badin bada'd'a
#layya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
3 yawan abinchi
  1. Tsokar nama
  2. Garin kuli mai dadi
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Zaki yanka namanki da fadi falefale kiyi marinate din shi tsawon 1hr zuwa 2hr

  2. 2

    Nayi amfani da ruwan dana tafasa nama a ciki nayi marinate

  3. 3

    Ki daddanashi ko ina ya samu sosai

  4. 4

    Idan yakai tsawon lokacin saiki hada kulinki mai dadi kisa a ciki ki juya sosai

  5. 5

    Karki cika masa wuta kinayi kina masa brush da mai harya kammala aci lpya

  6. 6

    Saiki jera su a jikin tsinken tsiren ki kuma jerawa a kan abun gashinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (5)

Similar Recipes