Tsire

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

A gaskia tsiren da nike a gida nafi jin dadin sa akan na siyarwa wanan tsire yayi dadi sosai maigida na kansa saida ya yaba yara kuwa sai ci suke😋 #iftarrecipecontest

Tsire

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

A gaskia tsiren da nike a gida nafi jin dadin sa akan na siyarwa wanan tsire yayi dadi sosai maigida na kansa saida ya yaba yara kuwa sai ci suke😋 #iftarrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti40mintuna
mutun ukku
  1. Nama rabin kilo
  2. Kuli kui kofi buyu
  3. Maggi guda ukku
  4. Gishiri kadan
  5. Mai kofi1/4
  6. Albasa guda daya babba
  7. Kayan kamshi cokali daya
  8. Curry cokali daya
  9. Citta daya
  10. Tafarnuwa5

Umarnin dafa abinci

minti40mintuna
  1. 1

    Zaki samu naman ki sai ki wanke shi tas bayan nan sai ki kawo kayan kamshi ki zuba ki motsa koh ina ya samu

  2. 2

    Sai ki dauko maggi ki zuba ki kawo gishiri ki zuba ki motsa ko ina ya samu

  3. 3

    Bayan nan sai ki kawo tafarnuwa da kika jajaga da citta da kika goga ki zuba ki motsa sosai sai ki samu marfi sai ki rufe ki aje guri mai sanyi yayi kamar minti goma haka

  4. 4

    Bayan nan sai ki dauko shi ki zuba masa curry ki zuba masa kuli kulin ko ina ya samu sanan sai ki yanka albasa ki zuba ki zuba mai koh ina ya samu ki saka shi a cikin foil paper ki nade shi sai ki kunna oven dinki idan yayi zafi kisa ga abun gashi ki gasa idan kasan ya gasu sai ki kunna wutar saman shikenan kin gama

  5. 5

    Sai ki dauko tire kisa ki jera shi ki yanka albasa ki aje tumatur gefe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes