Tura

Kayan aiki

  1. 1fulawa kwano
  2. 4 cupssuger
  3. 1butter
  4. 1madara
  5. gishiri pinch
  6. baking powder 1 tbl spoon
  7. ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki tafasa suga saiki zuba buttern aciki ya narke

  2. 2

    Saiki dauko dry ingredient dukka ki hadasu waje daya ki gauraya su saiki dauko sugern ki kirika sawa kadankadan har sai ya hade amma kar asa ruwa dayawa zaisha mai

  3. 3

    Saiki kita murxa shi harya hade sai ayanka a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_27784569 kayan marmari sauran ki hado mana sobo 🍷 😂

Similar Recipes