Egg in a Hole

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Worldeggcontest wana abici yawanci turawa kecisa ma breakfast

Tura

Kayan aiki

  1. 2sliced bread
  2. 2eggs
  3. 1avocado (optional)
  4. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dawko bread dinki kisamu cutter seki cire tsakiya bread din

  2. 2

    Ki dawko non stick frying pan kisa butter inda ya narke sekisa tsakiya bread din ki gasashi

  3. 3

    Inda ya gasu seki cire ki karasa butter sekisa bread dinki

  4. 4

    Kifasa kwai aciki kowane rami seki rufe ki barshi ma 15mn zakigan ya nuna

  5. 5

    Seki sawke ki yanka avocado a kusa dashi ki dawko sawra bread din da kika cire ki ajiye kusa shikena

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes