Gasheshshen kifi

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Wannan hadin yanada dadi musammanma yanasa nishadi ga iyale

Gasheshshen kifi

Wannan hadin yanada dadi musammanma yanasa nishadi ga iyale

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
mutane 3 yawan abinchi
  1. Kifi
  2. Dankalin turawa
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Chitta
  6. Tafarnuwa
  7. Sinadaran kanshi Dana dandano

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Zaki wanke kifinki kifere dankalinsaiki sai ki jajjaga attarugunki Albasa Dade sauransu ki zuba akwano ki Ubamasa Mai akai dakayan dandano da kanshi kin chakudasu sai kishafe ajikin kifin kibarahi na tsawon minti talatin kafun yashiga jikin kifin sai asa a oven agasasu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes