Hikima(tsatsahwa, Cincima)

Asma'u Muhammad
Asma'u Muhammad @Mamu01

Hikima(tsatsahwa, Cincima)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi 2
  2. Mai kwalba 1
  3. Baking powder rabin chokali
  4. Sugar dede
  5. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki tankada fulawaki kisa sugar da mai da baking powder da gishiri kadan seki kwaba kama haka

  2. 2

    Ki axa manki saman wuta ki yanka albasa inta soyu ki kwasheta kisa karhen tsatsahwa cikin man in yayi xafi sosai seki cire karhenki ki sashi cikin kwabin fulawarki

  3. 3

    Inta soyu seki cireta shikenan
    Kina iyasa gyarin masara kadan yadda bata shan mai sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asma'u Muhammad
rannar

sharhai

Similar Recipes