Cuscus

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Nayi bakuwa Mai ulcer batajin yaji shine nayimata cuscus din koren attarugu Kuma yayi Dadi na ban mamaki ga kanshi 😋

Cuscus

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nayi bakuwa Mai ulcer batajin yaji shine nayimata cuscus din koren attarugu Kuma yayi Dadi na ban mamaki ga kanshi 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mnt
mutum daya
  1. Cuscus cup daya na jug din rubber
  2. Koren tarugu(danyen halin tarugu)uku
  3. Maggi biyu
  4. Mai spoon hudu
  5. Albasa daya

Umarnin dafa abinci

20mnt
  1. 1
  2. 2
  3. 3

    Na soya Mai da albasa bayan albasa ta soyu na zuba ruwa

  4. 4

    Nayi blending tarugu biyu da lawashin albasa na zuba na rufe suka tafasa

  5. 5

    Dasuka tafasa saina sa maggi, cuscus na jujjuya na yanka albasa da wani lawashi da ragowar daya tarugun na zuba

  6. 6

    Na Dan rufe na 2mnt na sauke wohoho wlh banzata zaiyi Dadi ba😋 Amma saiya bani mamaki ga kanshi wlh 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes