Fried Rice

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Wannan nayisane Shirin bude baki

Fried Rice

Wannan nayisane Shirin bude baki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mnt
4 yawan abinchi
  1. Shinkafa cup biyu
  2. 2Albasaa
  3. Attarugu3 da tattasai1
  4. Curry
  5. Maggi
  6. Carrot
  7. Tafarnuwa
  8. Green beans
  9. Cabbage cucumber
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

30 mnt
  1. 1

    Dafarko nayi perboiling shinkafana sannan na tsane a colenda sai na soya mai nada tafarnuwa na jajjaga kayan Miya na soyashi sannan na yanka su carrot na da green beans nasoyasu tare

  2. 2

    Na dansamasa ruwa sai na zuba shinkafana Akai NASA maggi da chitta curry da thyme da onga natufe

  3. 3

    Nasamu kaxana na sulalasa na soya sai na zuba akan rice in suka Kara turaruwa tare ya gama na kwashe

  4. 4

    Sai nayanka cabbage da carrot da cucumber sai green beans kadan na zuba alai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes