Kunu Aya Mai beetroot

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan kunun ayar irin na tarbar Mai gida ne

Kunu Aya Mai beetroot

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan kunun ayar irin na tarbar Mai gida ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
6_8 yawan abinchi
  1. Nikakar Aya kufi biyu
  2. Dabinu15
  3. chokaliKaranfani Rabin
  4. Kimba3
  5. Citta3
  6. Sugar kufi biyu
  7. Beetroot guda
  8. Madara ta gari kufi guda
  9. Madara n ruwa lita guda
  10. Ruwa daidai bukata

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka

  2. 2

    Sannan ki zuba Aya da beetroot Wanda kika gyara kika yanka kizubada kayan kamshi kisa ruwa ki markada kitace kaman haka

  3. 3

    Sannan kisa Madara ruwa da sugar kijuya da Madara gari

  4. 4

    Sannan ki juye amazubi kisa kankara ko kisa afrege kaman haka

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes