Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Attaruhu
  3. Seasonings
  4. Grammasala (Kayan kamshi)
  5. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke nama sosai. Ki zuba a tukunya.

  2. 2

    Ki yanka albasa mai dan yawa Ki daka attaruhu ki zuba. Ki saka su Maggi da gishiri. Kisa gram masala (su Citta, Tafarnuwa dasauransu). Ki rufe ki barshi ya dahu sosai.

  3. 3

    Aci lafia. 💞

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes