Umarnin dafa abinci
- 1
Kisa mai dakayan miya kisoya kitsada ruwa
- 2
Kiya tafasa kisa Maggi da kayan kamshi kisa inyayi sai kizuba macaronin inyakusa kisa lawashinki shikenan
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
JALLOP DIN TALIYA DA MACARONI MAI LAWASHI😋😋
Akwae Dadi sosae saboda yarona yana son taliya😋😋 Zulaiha Adamu Musa -
-
-
-
-
-
-
Jallof din taliya da macaroni hade da wake
Hakika tayi dadi , dafarko na gwada ne na gani ko zatayi kyau da dadi. ,sai gashi munji dadinta Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Simple Macaroni da wake
Ban taba chin Wannan girki ba Sai yau nache bara na dafa naji yadda ake ji.. Alhamdulillaah nayi njoying inshi😚 Mum Aaareef -
-
Jollof din taliya da macaroni
#teamsokoto wannan girkin yana da dadi kuma yana da saukinyi. Mrs Mubarak
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11558811
sharhai