Dahuwar Macaroni da Naman kaza

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

😍😍😍

Dahuwar Macaroni da Naman kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

😍😍😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
2mutum
  1. 1Macaroni
  2. Mai kadan
  3. Kaza
  4. Kayan miya
  5. Kayan kamshi sinadarin dandano
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Ki jajjaga kayan Miya tareda Tafarnuwa ki Dora Mai awuta kisoya ya soyu

  2. 2

    Ki zuba Ruwan sanwa, ki Sa Kayan kamshi sinadarin dandano dakuma Naman kazarki, Already kin Tafasa da maggy

  3. 3

    Idan ya tausa saiki zuba macaroni kibarshi ya nuna kizuba Albasa daga karshe

  4. 4

    Shkenan Macaroni ya kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes