Homemade condensed Milk 2

Chef Uwani. @cook_14144607
#kanostate Can be use for cakes, ice-creams e.t.c
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba Madarar ruwa a pot. Ki zuba sugar. Ki juya Kadan Ki barshi sukarin Ya narke (Pour in your milk and sugar in a pot. Stir a little and allow the sugar to dissolve)
- 2
Bayan sukarin ya narke se kisaka hand mixer ki juya sannan ki rage wuta sosai Ki barshi yyi minti 30-40 (Stir with handmixer and lower the heat, allow to cook for 30-40 minutes)
- 3
Madarar ze sanja Kala sannan gefe gefen zeyi kumfa. Sai ki juya Ki sauke Ki barshi ya huce. (The milk will change colour and the side will form foams, off the fire and allow to cool completely)
- 4
Condensed milk dinki yayi. #Homemade condensed milk is all done 💞
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Madarar waken soya (Soya bean milk)
#kanostate Can be consume as soya milk or can be use to make different milkshakes 😘 Chef Uwani. -
-
-
-
Homemade Desiccated Coconut
#kanostate The recipe might look lame but it will ease your struggles for looking around shops and malls for an ordinary Desiccated coconut 🙂Can be use in any recipe that requires Coconut Chef Uwani. -
-
Homemade milk popcorn
A gaskiya ina matukar son popcorn hakan yasa nake yinsa a gida b sai n siyo b mumeena’s kitchen -
-
Milk lassi
Tun ciki azumi aka koyamuna milk lassi daga chef SUAD ama wana lokacin Allah be bani ikoyiba se yaw ,gashi da dadi kuma da sawki yi 👌😋 Maman jaafar(khairan) -
-
Yogurt Banana Smoothie
I just decided to Create Something Out of nothing and it turns out to be a delicious meal for me Jamila Hassan Hazo -
-
-
-
Homemade bread
Wannan lockdown din da aka shiga shiya bani damar yinsa kuma mai gidana yaji dainsa sosai Islam_kitchen -
-
Homemade Ketchup 2
Yanzu lokachin tumatur neSaboda haka zamuyi ta sarrafa shiWannan shine karo na 2 da nike gwada ketcup Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/6614180
sharhai