Simple Macaroni da wake

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Ban taba chin Wannan girki ba Sai yau nache bara na dafa naji yadda ake ji.. Alhamdulillaah nayi njoying inshi😚

Simple Macaroni da wake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ban taba chin Wannan girki ba Sai yau nache bara na dafa naji yadda ake ji.. Alhamdulillaah nayi njoying inshi😚

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2/3hours
2 yawan abinchi
  1. 1Macaroni
  2. Kayan Miya Jajjagagge
  3. Kayan kamshi
  4. Mai
  5. Ruwa
  6. Maggy da pinch of Salt
  7. 2 cupWake
  8. Alvasa

Umarnin dafa abinci

2/3hours
  1. 1

    Ki dafa wake ki aje agefe

  2. 2

    Ki jajjaga kayan Miya tareda Tafarnuwa ki aje agefe

  3. 3

    Kizuba Mai a wuta Tai zafi

  4. 4

    Saiki zuba kayan Miya tareda Tafarnuwa ya soyu, zuba Kayan kamshi da Maggy saiki tsaida ruwa

  5. 5

    Kizuba Macaroni ninki ki hada d Waken da kk dafa, saisu yasu gaba Daya..

  6. 6

    Kinayi kina dubawa saiki Sa Albasa ya turaru

  7. 7

    Shkenan An Gama Macaroni da wake Mai Sauqy.. yayyanka Cabbage kichi dashi

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes