Garau garau

Zeesag Kitchen @cook_13835394
#garaugaraucontest.garau garau abinci ne da asalinshi yazo daga wurin hausawa. Kusan kowa yanasonta maza da mata.
Garau garau
#garaugaraucontest.garau garau abinci ne da asalinshi yazo daga wurin hausawa. Kusan kowa yanasonta maza da mata.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke wake ki daura a wuta idan ya tafaso saiki wanke shinkafa ki zuba idan ta nuna shikenan.
- 2
Kici da mai da yaji da salak.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Garau garau daga Zara's delight
Garau garau (shinkafa da wake) abinchi ne wanda baa gajiya dashi kuma akafi amfani dashi a kowanne gida na hausawa musamman kanawa Zara's delight Cakes N More -
Garau garau
Garau garau abinci ne da yayi suna musamman arewacin kasannan, ana yin garau garau ta hanyan shinkafa,wake da gishiri, amma yanzu da zamani yazo ana kara masa kayan lambu kaman su latas,latas,kokumba da dai sauransu..kuma abinci ne me kara lafiya balle wake yanzu zan nuna maku yanda nake garau garau dina#garaugaraucontest Amcee's Kitchen -
Garau Garau
Garau Garau girkine na gargajiya Wanda muka gada tun iyaye da kakanni......garau garau abincine mai daukeda sinadarai masu gina jiki gakuma fadi dayake dashi....shiyasa naso na raba wannan kayataccen girki nawa na gargajiya (garau garau) daku.....bayan haka mahaifina ya kasance mason garau garau shisa nima nakesonta kunga kuwa abinda kakeso ka sowa Dan uwanka😘#garaugarauconteste Rushaf_tasty_bites -
-
Garau garau
#garaugaraucontest ina Mata masu matsalar dawuwar wake ga wata hanya da xaki dafa garau garau dinki Kiji y dahu yyi Lubus ba Tare d kinyi amfani d kanwa b mumeena’s kitchen -
Garau Garau
Garau Garau abincin yan gayu ba😂 kafin nayi aure banason abincin nan amma yanzu na zama Oga akanshi. Agun wata kawata bahaushiya na faracin a lagos 😂 @Sams_Kitchen and @nafisatkitchen bismillan ku Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Shinkafa da wake (garau garau)
Garau garau abincin hausawa ne musamman wadanda suke a kano. Ina mutukar son garau garau domin shine abincin dana fi so naci yana d dadi sosai.xaki iya cinta da mai d yaji ko miya #garaugaraucontest# Salma's_delicacies. -
Garau garau
Shinkafa da wake abinci ne da ya shahara a arewacin nigeria #garaugaraucontest Ayyush_hadejia -
Garau Garau
Garau Garau abincine da yayi suna musamman ga nahiyar hausawa ,garau garau yana samuwa ne ta hanyar hada shinkafa da wake ,abinci ne mai gina jiki da kara lafiya musamman in an kawata shi da kayan lambu ire iren tumatir da dogon gurji da sauransu,ga saukin dafawa ga kuma gamsawar wa ga wanda yaci! Akwai hanyoyi da dabaru kala kala da ake amfani dasu wajen girka wake da shinkafa wato garau garau ,ni ga yadda nake dafa nawa ! Chef abdul -
Shinkafa da wake(garau garau)
Khady Dharuna #garaugaraucontest Garau garau tana daya daga cikin abincin hausawa da akafi so, wasu don kwadayi sukeyi Wanda mafi yawa anfiyi don abincin yau da kullum. Haka zalika yarana Suna sonta sosai... Khady Dharuna -
Shinkafa da wake
Wannan abinci na hausawa ne, ana kiransa da garau garau saboda babu wasu abubuwa mai yawa a cikin hadinsa B.Y Testynhealthy -
Garau garau
Mutane dayawa suna san garau garau, shiyasa nima nakeyawan yinta agidana sabida munajin dadin chinta nida iyalina. ban mantaba a amakranta muna kiranta barbadation sabida komai nata daga baya ake barbadawa sann aci, (maggi yaji da mangyada). sannan ataryyar nageria kawana sunfi kowa san gara garau, nazauna dasu na tsawon shekaru shidda shiyasa nina nake qaunarta. #Garaugaraucontest Mrs Jarmeel -
-
Shinkafa da wake tare da salak
#garaugaraucontest.........shinkafar da wake tana daga cikin abinci mafi sauki wurin dafawa alokaci kalilan, kuma abun marmarice shiyasa mutane dayawa suke sonta. Mrs Ahmadyapeco -
Garau garau (shinkafa da wake)
Shinkafa da wake ko garau garau abinci ne da aka fi sani ya shahara a arewacin nigeria ana ci da mai da yaji da maggi sannnan akan iya qara wasu abubuwa domin dadin ci kamar su kifi da salak da sauran su shi ake kira (garau garau) #garaugaraucontest Ayyush_hadejia -
Garau garau
Shinkafa da wake abinci ne me Gina jiki musamman wake yana kara lfy da kuzari ajikin mutum,sannan kuma abinci ne ga ko wane bahaushe yake shawaarsa #garaugaraucontest Zhalphart kitchen -
Garau garau
garau garau abincin gargajiya ne amma yanzu zamani yazo da ake kara masa wasu sina darai da zasu kara masa dadi kamansu cabeji,caras, kokumba,kifi da dai sauran su #garaugaraucontest Amina Aminu -
Shinkafa da wake (garau garau)
Shinkafa da wake itama tana daya daga cikin abincin gargajiya na hausawa. Shinkafa da wake tana da dadi musammanma idan taji mai da yaji mai dadi. Ceemy's Delicious -
Garau garau
Wannan challenge ne daga cookpad Hausa #Foodex#cookeverypart#worldfoodday Mrs,jikan yari kitchen -
Shinkafa da wake da soyayyen kwai acikin fulawa#garaugaraucontest#
Ina matukar son garau garau haka me gdanama innadafa har sai nadauke plate yake hakuraNajma
-
Garau Garau
#garaugaraucontest.Garau garau abinci ne wanda na fi so musamman lokacin da nake cikin nishadi da son girka abu mafi sauki.Na kan hadashi da jan wake sabanin yawanci da ake yinsa da farin wake.Amfanin jan wake a jikin dan Adam shi ne yana da yawa kadan daga ciki shi ne yana narkar da maiko da ke cikin jini,kariya daga cutukan zuciya,ciwon daji .Haka yana da amfani ga mai dauke da ciwon sugar. Kasancewan kowa da yanda yake hada girki da kayatar da girkinsa,nima na kawo nawa gudumawa domin nuna yanda nake nawa garau garau tare da hadin yajina musamman.Da fatan zaya qayatar. fauxer -
Garau garau girki daga mumeena’s kitchen
#garaugaraucontest Itadai garau garau wato shinkafa d wake abinchi Mai matukar farin juni ga mutanen Hausa musamman taji ganye ka hada d yajinka Mai dadi abinchi ne mai Sanya kuxari d Gina jiki habawa ba'a bawa yaro Mai kiya Yan uwa ga hanya mafi sauki wajen dafa garau garau kuma ki ganta fara Shar muje xuwa mumeena’s kitchen -
Shinkafa da wake(garau garau)
Yauma na sake dawowa da garau garau amma da farin wake wannan karan #garaugaraucontest Fateen -
-
-
GarauGarau
#garaugaraucontest... Shinkafa da wake yana da makutar amfani jikin Dan adam sannan abn shaawa wurin ci .kusan kowa yana sonshi. Afrah's kitchen -
Garau Garau
Garau Garau abincine me dadin gaske.. Kuma qayatashi na qara jin shawa'ar cinsa.Garaugarau inyasami salad tamatir da yaji me dadi hryafi shawarma dadi😋😋 #garaugaraucontest Ummu Fa'az -
Garau-garau
Nida iyalina muna son garau-garau kuma bama gajiya da ita shi yasa kullum burina in sarrafata a zamanance Hauwa'u Aliyu Danyaya -
Shinkafa Da Wake A Zamanacce😜(Garaugarau)
Shinkafa da wake abinci mai tarin asali tun daga zamanin iyaye da kakanni,yana da matuqar dadi ga riqe ciki🤗da zamani yazo sai yh zamanattashi ake sanya masa kayan lambu da sauran su. Ni da iyali nah muna matuqar son wake da shinkafa bare mai gida nah indai nayi masa tana qayatar dashi😘😁#Garaugaraucontest Ummu Sulaymah -
#Garaugaraucontest#
Garau-garau,abinci ne na gargajiya,mai saukin hadawa,ga dad'i da k'ayatarwa. Salwise's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7760556
sharhai