Tura

Kayan aiki

  1. Slice bread
  2. Dankali
  3. Kwai
  4. Butter
  5. Tattasai
  6. Albasa
  7. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu breadi slice ko ki yanka da kanki ki cire bakin gefen kisa rolling pin ki bude shi yayi fale fale.

  2. 2

    Ki yanka dankali in cube ki tafasa shi da kwai Shima ki dafa ki yanka in cube, ki daura frying pan a wuta kisa butter idan ya narke ki dauko tattasai da albasa da kika yanka kanana ki juya kisa magie sai ki zuba dafaffen dankalin ki da kwai ki juya ya hade. Ki sauke

  3. 3

    Ki dauki slice na bredin ki daya ki yanka cabbage falle yayi kamar fadin bread ki azashi sama ki zuba filling spoon daya kiyi rolling ki shafa kwai karshe ynda baze bude ba haka zakiyi sauran, kisa butter a pan kadan ki dauki roll daya kina soyawa shallow frying zakiyi kamar zaki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
rannar
Sokoto
Am Maryam sa'id known as tastychop by Mrs abdoul an agriculturist, cooking is my hobby, baking is my true passion.i love and enjoy eating delicious I made.
Kara karantawa

Similar Recipes