Lemon lemon zaki

Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
Gombe State, JikadaFari

uhmmmm dandano mai kwantar da hankali

Lemon lemon zaki

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

uhmmmm dandano mai kwantar da hankali

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5lemon zaki
  2. Sukari
  3. Citta
  4. Kanan fari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka lemon ki ki cire bayan

  2. 2

    Saiki markada shi da sukari da citta

  3. 3

    Saiki tace shi kisa kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
rannar
Gombe State, JikadaFari

sharhai

Similar Recipes