Zobo na musamman

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Zobo na da amfani sosai ajikin Dan adam kuma yana maganin cutittika musamman hawan jini

Zobo na musamman

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Zobo na da amfani sosai ajikin Dan adam kuma yana maganin cutittika musamman hawan jini

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Zobo kofi
  2. Bawan abarba
  3. Kaninfari
  4. Citta
  5. Flavour pineapple
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara zobo ki wanke ki wanke bawan abarba ki hada kisa kaninfari da citta ki tafasa sosai

  2. 2

    Inya huce ki tace da rariya mai laushi sai ki tsince bawan abarba ki Yanka kanana kisa a blender ki nuka saiki tace ki hada da ruwan zobon kisa sugar da flavour ki juya kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes