Dafaffen kuskus da miya

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kuskus
  2. Kayan miya
  3. Maggi
  4. Kayan kamshi
  5. Mai ko manja
  6. gwangwaniKifin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa ruwa ki saka masa gishiri kadan da mai ki juya, sae ki zuba kuskus ki juya ki rufeshi ya turara.

  2. 2

    Ki jajjaga kayan miya kisa mai ko manja ki soya sannan ki zuba jajjagenki ki soya kisa maggi da kayan kanshi, ki zuba kifin geangwani ki juya in ya soyu ki sauke.

  3. 3

    Aci lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes