Gasasshiyar Alala (Baked moimoi)

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan Alala akwai dadi , Dan har tafi ta leda Dadi. Iyalina sunji dadinta

Gasasshiyar Alala (Baked moimoi)

Wannan Alala akwai dadi , Dan har tafi ta leda Dadi. Iyalina sunji dadinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
mutum 1 yawan a
  1. Wake gwangwani 3
  2. Attaruhu biyar
  3. Albasa babba daya
  4. Onga biyu
  5. Maggi biyu
  6. Gishiri kadan
  7. Manja
  8. Mai
  9. Kayan kamshi
  10. Ruwan dumi
  11. Dafaffen Kwai
  12. Albasa Mae lawashi

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki jika wake ki wankeshi ki saka albarka da attaruhu a markada.

  2. 2

    Zaki zuba Maggi,onga,kayan kamshi, gishiri,manja,Mai ki juya sosae sannan ki kawo ruwan dumi ki zuba ki Kara juyawa. Ki yanka lawashi sosae ki zuba

  3. 3

    Ki samu abn gashi ki shafa Masa Mai sosae sannan ki zuba kullin ki zuba albasa Mae lawashi akai ki yanka kwai ki jerasu sannan kisa a oven ki gasa.

  4. 4

    In ya gasu sae ki cire ki yankasu da pizza cutter.

  5. 5

    Sae ki hada sauce kici dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes