Soyayyar doya da miyan qwai

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Abinci be Mai qara lafiya da Gina jiki

Soyayyar doya da miyan qwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Abinci be Mai qara lafiya da Gina jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya rabi
  2. Mangyada
  3. Gishiri kadan
  4. 5Kwai
  5. 3Maggi
  6. 4Tattasai
  7. 5Tarugu
  8. 3Tomatoe masu qarfi
  9. Tafarnuwa\citta\curry\thyme\onga
  10. Albasa Mai lawashi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki fere doyanki ki wanke ki tsane Sai ki Sanya gishiri kadan ki Sanya Mai a wuta idan yayi zafi saiki zuba doyan kisoya idan ta soyu siki kwashe

  2. 2

    Sannan ki yanka albasa tattasai ki jajjaga tarugu da cittada tafarnuwa saiki Sanya Mai a fan kadan saiki zuba kayan da Kika yanka kisoyasu sama_sama saiki Sanya spices da Maggi ki motsa sannan ki fasa kwai kisa Mai gishiri kadan da Maggi 1 saiki zuba ki Dan motsa kadan ki rage wuta ki rufe zuwa minti 3 Sai motsa

  3. 3

    Daganan saiki sauke shikenan aci dadi lahiya😋....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes