Doughnuts

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

Na sadaukar da wannan girkin ga jahun'sdelicacies saboda a wurinta na koyi wannan girkin #bestof2020

Doughnuts

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Na sadaukar da wannan girkin ga jahun'sdelicacies saboda a wurinta na koyi wannan girkin #bestof2020

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsflour
  2. 1 cupsukari
  3. 1/4 cupmai
  4. Gishiri kadan
  5. 1 1/2 cupfresh milk
  6. 1 tbspnyeast
  7. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na samu ruwan dumi na zuba yeast a ciki na kawo madarar gari na zuba sugar na juya har seda sugar ya narke na saka kwai daya a cikin ruwan

  2. 2

    Na tankada flour na zuba gishiri da mai a ciki na murza har seda man ya shiga koina

  3. 3

    Se na kwaba flour da ruwan da na hada na yeast da komai na murza sosai seda komai yayi daidai na aje a wuri mai dumi na barshi har tsawon minti talatin

  4. 4

    Da ya tashi se na kama gutsira shi ina mulmulawa kamar kwallo na dora akan tray

  5. 5

    Haka nayi har na gama da zan soya se nasa yatsana na huda tsakiya na soya a mai

  6. 6

    Bayan na gama se na saka shi a cikin sugar

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes