Kunun tsamiya

Khady M Suraj
Khady M Suraj @cook_16370463

Kunun tsamiya

Kunun tsamiya

Kunun tsamiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya,
  2. Garin gero
  3. sukari,
  4. ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisami ruwanki kidora akan huta inyayi dumi ki wanke tsamiya kizuba y dan ganta d yanda yawan kununki yake,

  2. 2

    Saiki kimanta Amman kartayi yawa kartayi kadan,

  3. 3

    Saiki zuba aruwan saiki debo suga kamar tsokali biyu ko daya d Garin kunu d aka nuko miki

  4. 4

    Saiki zuba ruwa kadan ki juyasa yayi sosai kamar haka

  5. 5

    Saiki zuba aruwa shima ya Dan dahu saiki kwaba ruwan kunun karyayi ruwa sosai,i

  6. 6

    In ruwanki y dahu saiki zuba akai kingama kunun tsamiya

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady M Suraj
Khady M Suraj @cook_16370463
rannar

sharhai

Similar Recipes