Ferfesun kayan ciki

khadija hassan
khadija hassan @cook_16240252
Kano

Mijina yji ddi wann frfesun sosaii#1post1hope#

Ferfesun kayan ciki

Mijina yji ddi wann frfesun sosaii#1post1hope#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan ciki
  2. Attaruhu
  3. Albsa
  4. Kayn kmshi
  5. Grlic
  6. Ginger
  7. Maggi
  8. Mai
  9. Spices n curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dfrko nwanke kyn cikina ngyrasu nxuba ruwa ndora atukunya nsa ahuta nbrsa ytafaso sai tce wannn ruwan na tsenesa nkra maidshi kn huta nsa ruwa nsa alvsa mggi da kyn kmshi nkra dorawa ahuta ahaka hr ruwan jikinsa ykafe nsauke ndauko jajjagen attaruhu da albsa da grlic da ginger na xuba akai nsa

  2. 2

    Nsa mai kdan nkra ruwa nrufesa nbrsa byn yn mintuna nxo nsa mggi na dsauran spice dina nkra rufewa ndauko ynkakiyar albsa nkara sawa nrufe nbsa 15mint ina budewa ntba nji ymin ydda nkeso nsaukee

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija hassan
khadija hassan @cook_16240252
rannar
Kano
ina mtukar son grki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes