Ferfesun naman rago

khadija hassan
khadija hassan @cook_16240252
Kano

Hmmmm so ymmy #1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman rago
  2. Attruhu
  3. Albaasa
  4. Grlic nd ginger
  5. Mggi
  6. Spices
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ngyra nama ndora akan huta ya sulala ruwan jikinsa y kafe sai ndauko jajjagen kyn miyana nsa nkra ruwa nrufe byn kmr minti goma nbude nsa mggi da spices dina nsa mai kdan xuwa can anjima nbude ntba nji ymin ydda nkeso nsaukee

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija hassan
khadija hassan @cook_16240252
rannar
Kano
ina mtukar son grki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes