Kayan aiki

minti 20mintuna
4 yawan abinchi
  1. Biredi yanka 8
  2. Nama
  3. Attarugu 5
  4. Albasa 1
  5. Maggi
  6. kayan kamshi
  7. Busasshen biredi bread crumbs
  8. Fulawa kofi 2
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

minti 20mintuna
  1. 1

    Da farko kihada namanki da Attarugu Albasa da maggi kayan kamshi ki soyasu sama sama ki ajiye gefe.

  2. 2

    Ki dauko biredin ki chire gefenshi ki samu rolling pin kiyi rolling biredin

  3. 3

    Ki yadda zaiyi fadi saiki dauko hadin namanki kina sawa a ciki kina nannadeshi ki dama fulawa da ruwa kadai da dan kauri ki shafa a bakin biredinki kudun kada ya bude.

  4. 4

    Saiki karama fulawan da kikayi amfani da ita ruwa ki dora manki awuta kina saka biredinki cikin ruwan fulawa kisa acikin garin biredi a soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimazarah Abdulazez
Fatimazarah Abdulazez @cook_36506734
rannar

Similar Recipes