Doya mai alayyahu

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Dadin datayiman yasa nake kaunarta tayi matukar dadi gaskiya. #1post1hope

Doya mai alayyahu

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Dadin datayiman yasa nake kaunarta tayi matukar dadi gaskiya. #1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Doya iya bukatarki
  2. Mai 1/2 kofi
  3. 5Attarugu
  4. 5Tattasai ja
  5. 6Koren tattasai
  6. 2Albasa
  7. Sinadarin dandano
  8. 1/2 tspGishiri
  9. 2 tbsCurry
  10. Ganyen alayyahu yadda kikeson yawansa
  11. 1 tbsThyme
  12. 1 tbsTafarnuwa

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere doyarki ki wanketa ki dorata a wuta kisa sinadarin dandano da gishiri kidafata

  2. 2

    Idan tadahu ki sauke ki yankata kananu kisa a gefe

  3. 3

    Saiki yanka alayyahu kisa gishiri ki wanke kisa agefe

  4. 4

    Ki wanke attarugu ki jajjaga, ki wanke koren tattasai da Jan tattasai sai albasa ki yankasu ki zuba a pan kisa mai ki soyasu na mintuna 10

  5. 5

    Saiki saka sinadarrin dandano da thyme sai curry da alayyahun kiyita juyasu bayan minti 5 kisa doyarki

  6. 6

    Kijita juyawa harsai kkayan had in sun hade da doyarki saiki sauke aci haka da dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes