Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Lettuce
  2. Tomatoe
  3. Cocumber
  4. Albasa
  5. Gasashiyar kaza
  6. Salad cream heinz
  7. Egg optional

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke latas ki yanka ki yanka timatir albasa da cocumber zaki iya hadawa da dafafen kwai se ki jera su a plate se ki samu gasashiyar kaza kimata salasala ki jera akai se ki sa salad cream heinz.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes