Soyayyen dankalin hausa da yaji

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Na Dade banci dankali ba shiyasa naji dadin wannan.

Soyayyen dankalin hausa da yaji

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Na Dade banci dankali ba shiyasa naji dadin wannan.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali,man suya,gishiri,dakakken yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki samu dankali babba sai ki raba shi gda biyu a kwance kamar yanda kk gani a hoton.

  2. 2

    Sai ki fere ki sake raba shi gda biyu sai ki yanka. Ki zuba a ruwa ki wanke.

  3. 3

    Sai ki tsame a bowl ki barbada gishiri ki jujjuya ya game dankalin.

  4. 4

    Sai daura Mai a wuta yai zafi ki soya aci da yaji Mai Dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes