Pizza

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

Alhamdulillah,karo na farko nayi kuma Masha Allah har ana nema.godiya ga cookpad team sokoto

Pizza

Alhamdulillah,karo na farko nayi kuma Masha Allah har ana nema.godiya ga cookpad team sokoto

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsflour
  2. 5 tbspveg oil
  3. 2 tbspactive yeast
  4. 1/2sarchet Sausage
  5. 2 tbspsugar
  6. 1/2 tspgishiri
  7. Niqaqqen nama
  8. 1Albasa babba
  9. Koren tattasai
  10. Jan tattasai
  11. Tarugu
  12. Tumatur
  13. Pea beans
  14. Mai
  15. Cheese

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki gyara tumatur, tarugu,tattasai da albasa said niqa su

  2. 2

    Bayan an niqa sai ki aza Mai a wuta ki zuba su kiyita soyawa zakisa maggi star 2,idan ya soyu sai ki sauke

  3. 3

    Saki yayyanka sauran tattasai,koren tattasai,albasa, sausage sai ki ajesu gefe sannan ki tafasa pea beans

  4. 4

    Saiki hada flour ki da yeast da Mai da gishiri kisa ruwa kici gaba da mulkawa har ta hade sosai zayishi kamar kwabin donot

  5. 5

    Idan kin gama sai ki diba dai-dai girman da kikeso saiki murzashi kada ya kauri sosai kuma kada yayi lafe-lafe,sai ki fara da shafa miyar da muka soya a jikin kwabinmu sannan nama sannan albasa sannan Jan tattasai sannan koren tattasai sanan pea beans sannan sausage sannan cheese shi zai zama na karshe

  6. 6

    Saiki gasashi 15min

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes