Shinkafa da jar miya

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Wannan Girki badai dadiba

Shinkafa da jar miya

Wannan Girki badai dadiba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora ruwa a tukunya inya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba idan tayi ki tace

  2. 2

    Ki gyara kayan miyarki ki wanke ki markada

  3. 3

    Kiwanke nama ki tafasa sai ki sa mai a wuta idan yayi zafi saiki zuba nukakkun kayan miyarki sannan kisa nama da gishiri kirufe kamar 10min saikisa dandano da curry kibarta takarasa soyowa shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes