Bread mai inibi

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan bredin yanada dadi sosai gakuma laushi. Kuma yanada kyau idan za ayi bredi idan akazo wurin kwabata a kwabata sosai sbd shi zai karawa bredin laushi sosai kuma zakaji dadin cinsa#BAKEBREAD

Bread mai inibi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan bredin yanada dadi sosai gakuma laushi. Kuma yanada kyau idan za ayi bredi idan akazo wurin kwabata a kwabata sosai sbd shi zai karawa bredin laushi sosai kuma zakaji dadin cinsa#BAKEBREAD

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi biyu
  2. Kwai biyu
  3. Butter chokali biyu
  4. Sugar chokali uku
  5. Yeast chokali daya
  6. chokaliBaking powder rabin
  7. Madara chokali uku
  8. Ruwa rabin kofi
  9. Inibi rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nadauko robana mai tsapta wanda zanyi kwabin da ita sai nazuba ruwa nasa madara da sugar tareda bakin powder da flebo da kwai da yeast sai nakadasu da kyau yanda komai yahade sai nazuba fulawa na kwabashi dakyau yayi laushi sosai sai narabata gida uku sai nadau daya nadan fadadashi sai nazuba inibi aciki sai na nadeta haka nayiwa sauranma. Sai nadau kwanon da zanyi gashin dashi nashafa butter aciki sai na jejjerasu aciki sai nasake watsa inibi akai sai nabarshi zuwa minti goma don yatash

  2. 2

    Bayan yatashi sai nasa a oven nagasashi. Bayan yagasu sai nacireshi nabarshi yahuce sai nasa aleda saboda yakarayin laushi

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes