Kwadon Gurji

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Gurji yanada matuqar Dadi musamman idan akayi kwadon Shi da yajin quli quli da lemon tsami😋😋😋😋

Kwadon Gurji

Gurji yanada matuqar Dadi musamman idan akayi kwadon Shi da yajin quli quli da lemon tsami😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurji
  2. Yajin quli quli
  3. Man gyada
  4. Sinadarin dandano
  5. Lemon tsami
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke gurji sai a fere Shi a yanka shi qanana

  2. 2

    A juye yankakken gurjin a kwano sai a matsa lemon tsami kadan akai,asaka man gyada kadan,a samu quli quli Wanda aka dakashi da sinadarin dandano,barkono,a zuba akai sai a juya Shi sosai sannan a juye Shi a plate sai a yanka albasa a jera akai

  3. 3

    Kwadon gurji ya kammala aci Dadi lpy😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes